Shafukan ra'ayi da sada zumunta
Wata matar aure a Najeriya ta fada wa mijinta gaskiya cewa hudu daga cikin yaransu guda shida Faston cocinsu ne ubansu, ta kara da cewa daya kuma mai nama ne ubansu.
Wani matashi ya nemi shawarar abin da ya kamata ya yi bayan ya kama budurwar da zai aura da laifin cin amanarsa da maza biyar lokacin da baya nan.
Wata mata ta koka kan yadda kamfanin BUA ya rage farashin siminti ba tare da ya duba su diloli ba, ta ce yanzu haka ta na da jibgin kaya a shago tsohon sari.
Wata budurwa ƴar Najeriya ta koka bayan saurayin da ta kwashe ƴan kuɗaɗenta ra tallafa masa ya tafi ƙasar waje, ya rabu da ita bayan ya koma can.
Kamfanin WhatsApp zai dakatar da wasu manyan wayoyi daga amfani da manhajar a ranar Talata 24 ga watan Oktoba da mu ke ciki musamman masu girman 4.5.
Wata budurwa ta kadu bayan siyar da wayarta don siyawa saurayinta sabuwa amma sai da ya ci amanarta wurin neman kawarta da su ke tare kut-da-kut.
Sanata Shehu Sani ya bayyana yadda 'yan siyasa ke gudanar da shekaru hudunsu a mulki, ya ce shekarar farko na karewa ne kan zabuka da kuma zuwa kotu.
Wani faifan bidiyo ya girgiza jama'a inda aka gano wani matashi ya na yi wa ragonsa buroshi kafin ciyar da shi da biredi da shayi, jama'a da dama sun yi mamaki.
Tsohon maytaimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya sake samun sabon mukami karo na biyu a Hukumar Yanayi ta Afirka a matsayin shugabanta.
Shafukan ra'ayi da sada zumunta
Samu kari