Keke Napep
Masu basira na da yawa a Najeriya: An kera keke mai gudu kamar babur
An kirkiro wani keke dake da injin babur da zai taimakawa wajen watayawa cikin Garin Maiduguri a Jihar Borno. Masu basira dai na da yawa a Najeriyar nan.
Dalibi ya kera Keke NAPEP mai amfani da hasken rana (Hotuna)
wani hazikin dalibi ya kera Keke NAPEP mai amfani da hasken rana