Katsina
Rahotanni sun fito da ke nuna cewa wasu miyagun yan bindiga sun kai mummunan hari wasu garuruwa a jihohin Zamfara da Katsina inda suka sace mutane a kalla 100.
Dan takararNNPP na kujerar majalisar jihar Kurfi a Jihar Katsina, Alh Shu'aibu Iliyasu, ya ce bai yarda da sakamakon zabe ba kuma yana son a sake kirga kuri'u
Yayin da musulmai ke ta azumi, 'yan ta'adda sun ci gaba da aikata laifi a jihohin Arewacin Najeriya. Sun kashe mutane da yawa a jihar Katsina da ke Arewaci..
Mai Martaba Sarkin Katsina Abdulmumini Kabir Usman yace kallubalen da ke adabar Najeriya ba su bari ya yi barci hakan ya ke zargin yasa ya kamu da rashin lafiya
Zabbaben gwamnan jihar Katsina ya sha alwashin kawo karshen 'yan ta'adda a jihar ta hanyar amfani da fasahar zamani bayan ya shiga Ofis a watan Mayu, 2023.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya bayyana cewa Allah kaɗai abin godiya bisa nasarar da jam'iyyarsa ta samu a babban zaɓdn da ya gabata kwanan nan.
Yan sanda a birnin tarayya Abuja, a ranar Litinin sun yi musawayar wuta da yan ta'adda a kan hanyar Danmusa da Yantukami a karamar hukumar Danmusa da ke Katsina
Jami'an hukumar yaki da sha da ta'amulli da miyagun kwayoyi, NDLEA, reshen jihar Katsina ta kama wasu mata, yaya da kanwa kan zargin safarar miyagun kwayoyi
Zababben gwamnan jihar Katsina Radda ya bayyana shirinsa idan aka rantsar dashi a matsayin gwamnan jihar Katsina a watan Mayu da ke tafe nan ba da jimawa ba.
Katsina
Samu kari