Katsina
Yayin da ake jiran yin zaben gwamnoni a Najeriya, jihar Kano da Jigawa da Katsina za su fuskanci mamayar hukumar yaki da cin hanci da rashawa a kasa ta EFCC.
Ana saura yan kwanaki kafin zaben gwamnoni, mambobin jam'iyyar People’s Democratic Party (PDP) dubu arba'in da biyar sun sauya sheka zuwa SDP a jihar Katsina.
Dan bindiga dan shekara 28 da aka kama a Katsina mai suna Sulaiman Iliyasu da aka fi sani da Yar Bushiya ya ce ya kashe mutane fiye da 15 amma yana neman afuwa.
Labarin da muke samu daga jihar Katsina na bayyana cewa, wasu tsagerun 'yan bindiga sun kaure da fada da wasu 'yan banga da ke kan aiki a wani yankin jihar.
Yayin da zabe ke kara matsowa, jam'iyyar NNPP mai kayan marmari ta fatattaki ɗan takarar mataimakin gwamna da wasu shugabanninta a jihar Katsina kan cin amana.
Gwamnan Katsina, Aminu Bello Masari ya sake korar wasu manyan jami'an gwamnatinsa guda uku da suka hada da Alhaji Bilyaminu Mohammed Rimi da Amina Lawal Dauda.
Abokin takarar Nura Khalil, dan takarar gwamnan NNPP ya bayyana komawa tsagin dan takarar gwamnan jam'iyyar APC Dikko Radda a zaben gwamna mai zuwa nan kusa.
Babbar jam'iyya adawa ta ƙasa PDP ta musanta jita-jitar da mutane ke yaɗawa cewa mai neman zama gwamnan Katsina, Yakubu Lado Dan Marke ya janye daga takara.
Za a ji inda ‘Yan takara suka kai kudin kamfe a jihar Katsina bayan Lawal Uli sun yi karar Sanata Lado Danmarke, Aminu Ahmed Yar’dua, da Mustapha Inuwa a Kotu.
Katsina
Samu kari