Katsina
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun kwashi kashinsu a hannu yayin da 'yan sanda suka tare su a kauyukan karamar hukumar Ɗanja ta jihar Katsina, sun ƙashe guda 1.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umar Radda, ya naɗa Alhaji Sai'du Ibrahim Danja a matsayin mataimaki na musamman kan harkokin 'yan gudun hijira da ke fadin jihar.
Ruwa kamar da bakin ƙwarya da aka sheƙa ranar Talata a cikin birnin Katsina ya yi sanadiyar rasa mutane biyu. Ruwan wanda aka yi cikin abinda bai kai sa'a ɗaya.
Wani dalibin jami'ar Umaru Musa Yar'adua da ke Katsina mai suna Sani Usman, ya bayyana dalilin da yasa ya kama sana'ar wankin mota. Dalibin ya bayyana cewa.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radɗa, ya bai wa alhazan jihar Katsina tallafin riyal 300 kowanensu kwatankwacin naira miliyan N278m a ƙasar Saudiyya.
Gwamnan Katsina ya na cikin masu ra’ayin cewa yawan yankin Arewa na cikin matsala. Dikko Radda ya ce son kai, rashin hadin-kai da sanin darajar manya ne sila.
Mataimakin shugaban kungiyar makiyayan Najeriya ta Miyyeti Allah (MACBAN) na kasa, Injiniya Munnir Atiku Lamido ya bata. Munnir na a hanyarsa ta zuwa Kaduna ne.
Tsohon Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bar Daura. Malam Garba Shehu ya nuna cewa a yanzu dai Muhammadu Buhari bai cika alkwarinsa na zama a garin Daura ba.
Malam Dikko Umaru Radɗa, sabon gwamnan jihar Katsina ya zakulo mutane bakwai (9) ya naɗa su a matsayin shugabannin wasu hukumomin gwamnatin jiha guda tara.
Katsina
Samu kari