Katsina
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya umarci dukkanin jami'an gwamnatinsa da masu rike da mukaman siyasa su bayyana kadarorinsu ga hukumar CCB.
Miyagun ƴan bindiga sun yi garkuwa da mutane 31 a kauyen Tashar Nagule, ƙaramar hukumar Batsari a jihar Katsina yayin da suka kai hari sanye da kakin soji.
An bayyana yadda jirgin Rano Air zai fara jigilar fasinja daga jihohin Kaduna, Katsina saboda rage wahala ga jama'a. An bayyana yadda kamfanin ya tsara komai.
Wasu tsagerun yan bindiga sun yi ajalin jami'an hukumar ɗan sanda ɗaya yayin da suka kai hari caji ofis a wani kauyen karamar hukumar Batsari da je jihar Katsina.
Jami'ar Musulunci ta Al Qalam da ke jihar Katsina, ta ce akwai dalibanta mata guda biyu da aka yi garkuwa da su a ranar Litinin, kuma ana kokarin ceto su.
Na hannun daman Atiku Abubakar, Segun Showunmi, jigon jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a Ogun ya kai wa Muhammadu Buhari, tsohon shugaban Najeriya ziyara.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya yabawa tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari inda ya ce bai taba tsoma baki a cikin harkokin gwamnatinsa bayan barin mulki.
Wasu 'yan bindiga dauke da manyan makamai da suka hada da AK-47 sun farmaki sansanin jami'an tsaro a jihar Katsina. Sun kuma tafka barna a kauyen Nahuta.
Wasu miyagun yan bindiga sun sake yin awon gaba da daliban jami'a a jihar Katsina, inda suka sace wasu dalibai biyu mata na jami'ar Al-Qalam da ke jihar.
Katsina
Samu kari