Katsina
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar halaka yan ta'adda 10 a wata fafatawa da suka yi a jihar Katsina. Sojojin sun kuma ceto mutanen da aka sace aZamfara.
Wasu miyagun yan bindiga sun mamayi ayarin motocin masu zuwa cin kasuwar Yantumaki a karamar hukumar Dansadau ta jihar Katsina, sun halaka mutum shida.
Rundunar Operation Hadarin daji ta samu nasarar halaka yam ta'adda 10 a wasu yankunan jihar Katsina yayin da ta ceto wasu mutane 9 da aka sace a Zamfara.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana irin jin dadin da ya yi bayan Shugaba Tinubu ya cire tallafin mai a Najeriya yayin da ake fama da tsadar rayuwa
Gwamnatin jihar Katsina ta hada kai da Hisbah wajen tabbatar da an hana bara a fadin titunan jihar. Hisbah ta bayyana yadda za ta yi hakan cikin sauki a yanzun nan.
Gwamna Dikko Radda na jihar Katsina ya amince da dakatar da wani ma’aikacin karamar hukumar Malumfashi, Usman Iliyasu daga aikin sa, bisa zargin siyar da filaye.
Gwamnatin jihar Katsina ta tallafawa manoma 2,040 da kayan noman rani da suka hada da injinan ban ruwa a wani shiri da take yi na bunkasa sana'ar noman rani a jihar.
Muhammadu Buhari, gwamna da Sarakunan jihar Katsina za su zo taron da za ayi a Katsina. Tsohon shugaban Najeriya zai jagoranci yaki da shaye-shaye a Katsina.
Wasu miyagun yan bindiga sun kai farmaki a jihar Katsina inda suka halaka mutane masu yawa. Yan bindigan sun kai farmakin ne kan wasu yan kasuwa.
Katsina
Samu kari