Katsina
Farfesa Dantani Ibrahim Wushishi, shugaban NECO, ya ce an kwace lasisin wasu makarantu a jihohi hudu na tsawon shekaru biyu saboda samunsu da laifin satar amsa.
Masu garkuwa da mutane sun saki Bashir Gide, Maigarin Banye a karamar hukumar Charanci da ke jihar Katsina da kuma wani dalibi bayan kwanaki 26 da sace su.
Yanzu muke samun labarin cewa, wasu 'yan bindiga sun afkawa al'ummomin Katsina, sun hallaka mutane da dama tare da kone dukiyoyi da motoci har da na gwamnati.
Hukumar kwastam ta kasa,NCS, reshen jihar Katsina,ta damke wani mai suna Saifullahi Lawal da sunki 230 na hodar Iblis a garin Shargalle kan titin Daura a jihar.
Rundunar yan sandan ƙasar nan reshen jihar Katsina ta samu nasarar cafke wani malamin addinin musulunci da ya yi garkuwa da ɗan uwansa kuma ya nemi kuɗin fansa.
Tsagerun yan bindiga sun hallaka Babban Limamin Masallacin Juma'an Sabon Garin Bilbis dake jihar Katsina bayan kin yarda sun yo awon gaba da shi cikin gona.
Duk da matakan da gwamnati ta ɗauka na datse hanyoyin sadarwa, tsagerun yan bindiga na cigaba da kaddamar da hare-harensu kan mutane a yankin Faskari, Katsina.
Wasu tsagerun yan bindiga sun sake kai sabon hari ƙauyen Dangeza, karamar hukumar Batsari a jihar Katsina, inda suka kashe mutum 5 suka jikkata wasu da dama.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya halarci taron jawo hannun jari da ake shiryawa a kasar Saudi. Kasar Saudi Arabia ta karbi bakuncin manyan ne a makon nan.
Katsina
Samu kari