Kasashen Duniya
Shugaban kasar Ukraine, ya sake fitowa domin yi wa 'yan kasarsa bayani kan yadda Rasha ke kokarin lalata komai na tarihin kasar Ukraine a doron kasan duniya.
Wakilan kasashen biyu sun gana a kan iyakar Belarus da Ukraine don tattaunawa ta farko. An tattaro cewa babban makasudin taron shine tattauna tsagaita wuta.
Shugaban kasar Ukraine, na neman mayaka daga kasashen duniya duk inda suka fito domin taya kasarsa yakar 'yan mamaya daga kasar Rasha mai makwabtaka dashi.
Da alamu za a samu zaman lafiya tsakanin Rasha da Ukraine yayin da bangarorin biyu za su yi zaman sulhu a yau Litinin. Rahoto ya bayyana cewa, yau za a zauna.
Yayin da 'yan Najeriya ke ci gaba da fuskantar kalubale a kasar Ukraine, wasu kasashe biyu sun ba 'yan Najeriya damar shiga domin su fake ba tare da biza ba.
Belarus mai makwabtaka da Rasha da Ukraine ta shiga yakin da ake tsakanin Ukraine da Rasha. Ta shiga tsagin Rasham kuma tana shirin fara kai farmaki cikin Ukrai
Dakarun Sojojin Kasar Ukrain sun harbo jiragen yaki biyar da kuma helicofta mallakar kasar Rasha, rahoton Daily Trust. Hakan na zuwa ne bayan harin da aka kai w
Bayan lokaci mai tsawo bai ce komai ba, rikicin Rasha da Ukraine ta farfado da Donald Trump, ya tsoma baki kan rikicin Rasha da Ukraine, yace ina ma yana mulki.
Kasar Mexico dake yankin Latin America ta haramtawa ma'aikatan ta aika duk wani abu ya shafi jima'ai yayin da suke bakin aiki, kuma ta tanadi hukunci kan haka.
Kasashen Duniya
Samu kari