Kasar Saudiya
Arab News ta ruwaito cewa, gwamnan yankin Asir ya hada wani kwamiti da zai binciki dukan da aka gani yana yawo a kafafen sada zumunta na zamani a makon nan.
Za a ji labari cewa limamin ka’aba, Saleh al Talib zai shafe shekaru 10 masu zuwa nan gaba a gidan yari idan har an tabbatar da hukuncin da Alkali ya yi masa.
Rahotannin karya sun nuna Farfesa Ibrahim Ahmed Maqari ya zama daya daga cikin masu limancin sallah a masallacin harami, amma malamin ya musanya wannan labari.
SPA a ranar Talata sun rahoto yadda yariman Saudi, Mohammed bin Salman ya jagoranci bikin wanke ka'aba da ake yi kowacce shekara na Sarki Salman bin Abdulaziz.
Yariman kasar Jordan mai jiran gado, Hussein bin Abdullah II zai angwance da budurwarsa ‘yar kasar Saudiya, Rajwa Khaled Al-Saif. An yi baikonsu a Saudiyya.
Mutumin da ake zargi da caka wa Salman Rushdie wuka a wurin wani taro a New York Amurka ya ce ya yi "mamakin' gano cwa fitaccen marabucin yana da rai bayan hari
Wata dalibar jami'ar Leeds mai suna Salma al-Shebab mai shekaru 34 wacce ta dawo daga Ingila bayan hutun da taje, ta shiga hannun hukuma,an yanke mata hukunci.
Wani Dan Kasuwar Kasar Saudiya Ya Mutu Yana Tsaka Da Jawabi A Wani Faifan Bidiyo Mai Ban Tsoro da aka wallafa a shafin jaridar twenty chronicles a ranar talata.
An zube mahajjatan Kano da suka dawo daga kasa mai tsarki a filin sauka da tashin jiragen sama na Abuja kan rashin man jirgin sama da za a karasa da su jiharsu.
Kasar Saudiya
Samu kari