Kasar Saudiya
Rahotannin da ke shigowa daga ƙasa mai tsarki sun nuna cewa na ga jinjirin watan babbar Sallah, hakan na nufin gobe Alhamis zai kama ɗaya ga watan Dhul Hijjah.
Hukumar alhazai ta ƙasa ta sanar da cewa za'a jigilar mahajjatan bana 2022/1443 daga Najeeiya zuwa ƙasa mai tsarki mako mai zuwa ranar 9 ga watan Yuni, 2022.
Dattijon da ya shafe tsawon shekaru 70 yana sallah a bayan limaman Masallacin Ka’aba, Sheikh Muhammad bin Abdul-Wahhab Aal Ash-Sheikh, ya rasu a yau Laraba.
A ranar Juma’a, Kungiyar Tallafin Kasa da Kasa ta Musulunci, IIRO, na Masarautar Saudi Arabia ta tura Naira miliyan 131 ga marayu 1,960 da ke Jihar Kebbi, The G
Ba tare da tantama ba, zama limamin masallacin Annabi shi ne abu mafi girma, karramawa da alfahari a duniyar Musulunci baki daya. Ba Allah ke bai wa damar ba.
Hukumar ta fitar da sanarwar a hukumance game da sabon tsarin, wanda ke hana mahajjata daukar Zamzam - ruwan rijiyar Zamzam zuwa kasashensu gabanin Hajji...
Wani mutumi 'dan Afirka ya saida gida daya tilo daya mallaka don samun damar zuwa kasa mai tsarki yayi Umara a watan Ramadanan wannan shekarar nan da hajji.
An haramta wa mazan Saudi auren daga auren matan Pakistan, Bangladesh, Chadi da Burma. An sanar da hakan ne don hana mazan Saudi karfin guiwar auren mata waje.
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano ta baiwa maniyyata zuwa hajji wa’adin kwanaki bakwai domin su kammala biyan kudinsu. Ta kuma ce tsoffi ba za su ba.
Kasar Saudiya
Samu kari