Karatun Ilimi
Hukumar kula jami’o’i ta kasa (NUC) ta saki jerin jami’o’in bogi 58 dake kasar nan saboda basu da rijista da gwamnatin Najeriya balle su samu lasisin gudanar da karatu. A saboda haka hukumar NUC ta ce jami’o’in basu da hurumin ba
A yayin da Musulmi a duniya ke cigaba da azumtar watan Ramadana da muke ciki, wani malamin addini Islama kuma mahaddacin Alqur’ani, Shabbir Hassan, ya kawo jerin mas’aloli guda 6 da masu azumi suka fi yawaita tambaya a kan su tun
Gwamnatin jihar Borno ta sanar da cewa duk wanda aka samu ya aurar da diya mace da bata balaga ba laifi ne kuma duk wanda gwamnati ta kama da aikata hakan zai fuskanci fushin hukuma. Gwamnan jihar, Kashim Shettima ne ya yi wannan
A yau, Laraba, 23 ga watan Mayu day a yi daidai da 7 ga watan Ramadana, 1439 bayan hijira, wasu mata guda biyu suka musulunta a jihar Filato a wurin tafsiri. Matan sun karbi Kalmar shahada ne a wurin tafsirin Ustaz Rabi’u Musa, sh
Gwamnan jihar Legas, Akinwumi Ambode ya sanar da daukan wani zakakurin yaro a matsayin dansa, inda yayi alkawarin daukar nauyinsa har Illa Masha Allahu. Gwamnan ya bayyana haka ne a yayin da ake gudanar da bikin yaye daliban jami
Matashin ya amsa cewar ya zubar da hakora 7 daga bakin Sattish Kasara, dan asalin kasar Indiya kuma manajan wani kamfanin haka rijiyoyi, Bolaji Drilling Company dake Minna a jihar Neja. Lamarin da ya faru a yankin Tunga dake Minna
Dangote ya kara da cewar, gidauniyar sa ta raba adadin kudi biliyan N2.5bn ga mata marasa karfi 256,500 a jihohin Kano, Legas, Jigawa, Kogi, Adamawa, Borno da Yobe. Babbar Darekar gidauniyar Dangote, Halima Aliko Dangote, ta bayya
Kotu ta yankewa wani malamin makarantar allo, da ya yi sanadiyyar lalacewar hannayen wani karamin almajirin sa, hukuncin daurin shekaru 25 a gidan yari. An yanke hannun yaron, Zubairu Abubakar, mai shekaru 12 bayan lalacewar hanna
Jami’ar Batterjee ta karramar Likita Ummulkulthum da wata babbar kyauta a ranar bikin yaye dalibai da jami’ar ta shirya a ranar Asabar 5 ga watan Mayu, sakamakon hazakar da ta nuna a shekarun data kwashe tana koyon likitanci a jam
Karatun Ilimi
Samu kari