Karatun Ilimi
Malam Adamu Adamu yana ganin Gwamnatin Goodluck Jonathan tayi wa ASUU alkawarin da ta fi karfin ta, ya zargi Jonathan a kan matsalar yajin-aikin ASUU a Najeriya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kafa kwamitin da zai duba bukatun kungiyar malamai masu koyarwa na jami'o'i, ASUU. Kungiyar ta fada yajin aiki tun Fabrairu.
Kungiyar nan mai mai fafutikar tabbatar da adalci a al'amuran mulki (SERAP) ta ce tana shirya takardun shigar da kara kotu domin kallubalabtar gwamnatin Buhari
Manyan alamu na nuna kungiyar malamai masu koyarwa na jami'o'in, ASUU,sun ayyana yajin aikin sai baba ta gani bayan gazawa gwamnatin tarayya na biyan bukatunsu.
An tsinta gawar Malete Tobiloba Daniel tare da wata da ake zargin budurwarsa ce mai suna Arewa Abayomi duk daliban jami'ar jihar Kwara a dakin kwanan Daniel.
Wata matashiyar budurwa wacce ta kammala digiri ta shiga gasar TikTok inda mutane ke bayyana abinda suka karanta a makaranta da kuma sana'ar da suka koma kai.
Za a ji cewa Hukumar tattara alkaluma ta kasa wanda aka fi sani da NBS ta fitar da bayani a game da sakamakon jarrabawar WASSCE daga shekarar 2019 zuwa 2021.
Mutum 137 daga cikin ma'aikatan gwamnati masu matsayin daraktoci ne suke jiran samun karin girma zuwa matsayin shugabannin makarantun sakandaren tarayya kasar.
Kungiyar manyan ma'aikatan jami'o'in Najeriya, SSANU da na kungiyar ma’aikatan jami’o’i NASU, a ranar Asabar, sun dakatar da yajin aikinsu bayan gajeren zama da
Karatun Ilimi
Samu kari