Jihar Kaduna
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya bayyana cewa akwai bukatar amfani da shugabanci na gari domin shawo kan matsalar rashin tsaro a Arewa maso Yamma.
Allah ya karbi rayuwar Farfesa Yusuf Dankofa a jihar Kaduna ya na da shekaru 61 a duniya, kafin rayuwarsa ya na daga cikin lauyoyin Atiku Abubakar a zaben 2019.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya bayyana cewa akwai bukatar magance talauci da rashin aikin yi domin sune tushen da suka haifar da matsalar tsaro.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta samu nasarar cafke wani rikakken dan bindiga da ya tsero daga jihar Kaduna. 'Yan sandan sun kwato dabbobi masu yawa.
Yadda aka raba ragowar kujerun majalisa tsakanin PDP da APC a Kaduna. A kusan duka zabukan da aka shirya, jam'iyyar LP mai hamayya ce ta rika zuwa ta uku.
An kashe mai shekara 40 ya mutu a wajen zabukan cike gurbi da INEC ta shirya. Mutuwar wannan mutumi a wajen zaben cika gurbin da aka shirya ya jawo zanga-zanga.
Tsohon dan majalisa, Sanata Shehu Sani ya bayyana yadda aka yi garkuwa da wani shugaban makaranta a Koriga dake jihar Kaduna tare da kashe shi, ya bar mata 3.
Wani wakilin jam'iyyar PDP a jihar Kaduna, Yusuf Abubakar, ya zargi wasu jami'an tsaro da sa hannu a sayen kuri'u da ake yi a zaben cike gurbi da ke gudana a jihar.
Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna ta sanar da cewa ba ta son jin motsin ababen hawa daga 14 na tsadar dare zuwa 5 na yammacin ranar Asabar, 3 ga watan Fabrairu.
Jihar Kaduna
Samu kari