Jihar Kaduna
Manyan addinin Kirista sun bayyana bukatar sojoji su kare su a yanayin da ake ciki a Kaduna. Sun kuma bayyana bukatar zaman lafiya a Kaduna da ma kasa.
An bayyana yadda wasu matsafa suka hallaka malamin makarantar allo tare da yin barna a wani sassan jikinsa. An ce sun yanke mazakutarsa a nan take.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta kame wani matashi mais hekaru 28 da ake zargin yana daga cikin wadanda suka sace 'yan matan da aka sace a Abuja a watan nan.
Rundunar yan sandan Najeriya ta bayyana cewa ta samu nasarar cafke wani kasurgumin dan ta'adda wanda ake zargi da hannunsa a kisan da aka yi wa Nabeeha.
Wani DPO na ‘yan sanda ya ki amincewa da karbar cin hancin naira miliyan daya da wani dan bindiga ya ba shi bayan an kama shi a wani otal da ke garin Kaduna.
Wasu miyagun yan bindiga sun kai sabon farmaki a jihar Ƙaduna. Miyagun yan bindigan a yayin farmakin sun yi awon gaba da wasu mutum hudu yan gida daya.
Rundunar 'yan sanda ta kama Mansir Hassan, wanda ke yi wa 'yan ta'adda safarar makamai a dajin Zurmi, jihar Zamfara. An kama shi ne a yankin Zariya a kan babur.
Shehu Sani ya tabbatar da sakin tsohon shugaban wata makaranta a Kaduna a ranar Talata, 23 ga watan Janairu. An tsare shi a lokacin da ya je kai kudin fansa.
Dan takarar jam’iyyar PDP a zaben gwamnan jihar Kaduna da aka yi a ranar 18 ga Maris, 2023, Isa Ashiru, ya ce ba zai bar siyasa ba duk da shan kasa a Kotun Koli.
Jihar Kaduna
Samu kari