Jihar Kaduna
Dakatacciyar shugabar matan jam'iyyar APC a jihar Kaduna, Maryam Suleiman, ta fito ta gayawa duniya cewa tana nan kan bakanta kan sukar Gwamna Uba Sani.
Akalla sabbin gwamnonin Arewacin Najeriya bakwai ne suka ci bashin biliyoyin kudi a cikin watanni shida kacal da suka yi a kan karagar mulkin jihohinsu.
Sanata Shehu Sani ya yi magana kan karbar bashi da tsogon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya yi a lokacin mulkinsa inda ya ce ya yi masa gargadi.
Rashin wadatacciyar wutar lantarki ya jawo farashin ledar ruwa mai sanyi ta lula zuwa N400, yayin da ƙanƙarar ruwa ta kullawa ta haura N500 a jihar Kaduna.
Jam'iyyar APC a jihar Kaduna ta dakatar da shugabanr matan jam'iyyar, Maryam Suleiman kan goyon bayan Nasir El-Rufai a rikicinsa da Gwamna Uba Sani kan basuka.
A jiya ne ana tsakiyar azumi aka ji Bashir El-Rufai ya aikawa Gwamna Uba Sani raddi a fili saboda zancen bashi. Bashir ya ce Uba Sani bai san inda ya sa gaba ba.
Gwamna Uba Sani ya fara wayyo Allah da halin tattalin arzikin jihar Kaduna. A karon farko Uba Sani ya yi magana game da tulin bashin da Nasir El-Rufai ya ci.
Gwamnan Kaduna, Malam Uba Sani, ya ɗauki nauyin karatun ɗalibai sama da 100 na makarantar kauyen Kuriga da aka ceto daga hannun ƴan bindiga kwanan nan.
Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya yi alkawarin ba daliban Kuriga 137 tallafin karatu har zuwa Jami'a bayan haɗa su da iyalansu a jihar a jiya Laraba.
Jihar Kaduna
Samu kari