Jihar Kaduna
Malam Nasir El-Rufai ya ba hadimin Bola Tinubu, Daniel Bwala shawara kan rike muƙaminsa inda ya ce tun farko bai son muƙami a gwamnatin Bola Tinubu.
Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya gargadi shugaba Bola Tinubu kan kama mutane saboda siyasa bayan EFCC ta kama Ferfesa Yusuf Usman na hukumar NHIS.
Yayin da ake kai ruwa rana tsakanin APC da Nasir El-Rufai, jigon APC, Joe Igbokwe ya bukaci APC ta daidaita da shi, yana cewa babu Ministan Bola Tinubu da ya fi shi.
Yayin da ake ci gaba da tababa kan sabon kudirin haraji a Najeriya, an fitar da rahoto kan yankunan da haka fi samar da harajin VAT a shekarar 2024 da ta gabata.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, ya yi magana kan batun da ke yawo na cewa yana shirin barin jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya.
Rundunar 'yan sandan Najeriya, ta samu nasarar kawo cikas ga ayyukan da 'yan Boko Haram da 'yan bindiga suke yi a jihohin Neja da Kaduna. Sun cafke miyagu.
Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya bayyana cewa dole ce ya sa ya yi sulhu da 'yan ta'adda da su ka addabi mazauna kananan hukumomi daban-daban na jihar.
Rundunar Sojin Najeriya ta yi jimamin mutuwar dokinta mai muƙamin 'Sergeant', Dalet Akawala a jihar Kaduna, wanda ya mutu a ranar 24 ga Janairu, 2025.
Wasu daga cikin kungiyoyin daliban Najeriya sun yi watsi da shirin gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ya raba masu shinkafa, sun bukaci a magance matsalolin Najeriya.
Jihar Kaduna
Samu kari