Jihar Kaduna
Fadar shugaban kasa ta yi martani ga Nasir El-Rufa'i kan cewa Bola Tinubu zai nemi zama a kan mulki har abada idan ya samu tazarce a zaben 2027 mai zuwa.
Wani babban turken wutar lantarki ya ruguje a Rigasa, karamar hukumar Igabi, lamarin da ya jefa dubban jama’a a Kaduna cikin duhu, sakamakon iska da ruwan sama.
Sojojin Operation FANSAN YANMA sun kashe ’yan ta’adda biyu a Kaduna, sun kwato makamai da babura bakwai a Katsina, yayin da rahoto ya fayyace dalilan rushewar sulhu.
Hukumar NiMet ta yi hasashen ruwan sama da iska mai karfi a fadin Najeriya ranar Lahadi, tare da gargadi ga matafiya da mazauna yankunan da ke bakin teku.
An rasa rayuka da wani abin fashewa ya tashi a masana'antar kera makamai ta Najeriya watau DICON da ke Kaduna, mutanen yankin sun shiga tashin hankali.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya kaddamar da wurin alwala na zamani da nadaki 50 ciki har da na manyan baki a masallacin Sultan Bello da ke garin Kaduna.
An daura auren Sanata Abdulaziz Yari ya hada manyan malaman addini, 'yan siyasa, shugaban kasa Bola Tinubu a Kaduna. An yi walima kafin daurin auren.
Tinubu ya ziyarci gidan marigayi Buhari a Kaduna, ya yi alkawarin dorawa daga inda Buhari ya tsaya. Aisha Buhari ta yi godiya ga Tinubu tare da addu’o’i ga Najeriya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya kai ziyara ga iyalan marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari a gidansa da ke jihar Kaduna yau Juma'a.
Jihar Kaduna
Samu kari