Jihar Kaduna
'Yan bangan jihar Kaduna a ranar Alhamis sun fito zanga-zanga kan kamen kwamandansu,Aminu Sani wanda aka sani da Bolo wanda soji suka cafke kwana 15 da ta wuce.
Rahotanni sun bayyana cewa a yau Laraba aka sallaci gawar tsohon shugaban rundunar sojin ƙasa, Janar Inuwa Wushishi, a babban masallacin Jumu'a na Sultan Bello.
Kaduna - Gwamnatin jihar Kaduna ta kaddamar da wani sabon jarabawan da aka shiryawa Malaman Firamare a fadin jihar don tabbatar da kwarewarsu wajen koyarwa.
Rahotannin dake shigowa daga karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna sun bayyana cewa wasu yan bindiga sun yi awon gaba da akalla mutum 36 a sabon hari.
Jami'an yan sanda a jihar Kaduna sun yi nasarar ceto wani matashi dan shekara 17 mai suna Sani Adams wanda masu garkuwa da mutane suka shi yana aiki a wata gona
Matasan yankin kudancin Kaduna sun aike da sakon gargaɗi ga tsagerun yan bindiga, waɗan da suka addabi yankin da hare-haren ta'addanci, a cewarsu ya isa hakanan
Mambobin Cocin Emmanuel Baptist dake Kakau Daji a jihar Kaduna kimanin mutum 60 sun shaki kamshin yanci bayan sama da wata guda hannun tsagerun an bindiga.
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, a ranar Laraba, 1 ga watan Disamba, ya fita da kansa domin duba aikin fenti da ake yi a wasu sassan babban gadar Leventis
Akalla mutum biyu sun rasa rayukansu yayinda akayi awon gaba da mutane 50 yayinda yan bindiga suka kai hari Unguwar Gimbiya dake karamar hukumar Chikun a jihar.
Jihar Kaduna
Samu kari