Jihar Kaduna
Wani abin tausayi ya faru a unguwar sabon garin Zaria inda ta kashe mai gida, matarsa da yayansu guda shida yayinda suke barci cikin dare. Makwabta sun tabbatar
Jam'iyyar PDP a jihar Kaduna ta gano wani shirin gwamnatin APC na siyan ƙuri'a a jihar. Jam'iyyar ta fallasa shirin inda ta nemi mutane da su yi hattara da shi.
Yayin da babban zaben 2023 ke kara matsowa wasu miyagun yan bindiga da suka saje da mahalarta taron kamfe, sun yi awon gaɓa da shugaban PDP na Ɗan Mahawayi.
Mutanen garin Birnin Gwari da ke karamar hukumar Birnin Gwari a jihar Kaduna sun ce sun fara tuntubar yan ta'adda don yin sulhu da su saboda su bari a yi zabe.
Gwamna Nasir El-Rufai ya umarci ma'aikatu da hukomin gwamnatin Kaduna da su tabbata cewa sun ci gaba da karbar tsoffin kudi kamar yadda kotun koli ta yi umurni.
Yanzu muke samun labarin yadda 'yan bindiga suka shiga tasku a jihar Kaduna bayan da sojoji suka hallaka manyan 'yan ta'adda bakwai nan take ba da a Chiken.
Duk da umurnin da Shugaba Muhammadu Buhari ya bada na haramta amfani da tsaffin N500 da N1000 daga ranar 10 ga watan Fabrairu, wasu gwamoni sun bijirewa umurnin
Hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta gano yadda 'yan Boko Haram suka tsara za asu kai hari kan jirgin kasan Abuja-Kaduna a cikin 'yan kwanakin nan masu zuwa.
Gwamnan jihar Kaduna ya bayyana gaskiyar dalilin da yasa ba zai amince Buhari ya kara wa'adin da ya ke son sakawa na tsawaita wa'adin daina amfani da kudi ba.
Jihar Kaduna
Samu kari