Jihar Kaduna
Ana zargin a kalla mutane hudu sun riga mu gidan gaskiya biyo bayan arangama tsakanin ayarin motoccin gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai da yan Shi'a a Kaduna.
Mista John Asake, dan takarar gwamna na jam'iyyar Labour a Kaduna a zaben 2023 ya karyata cewa ya janye wa dan takarar jam'iyyar PDP, Isah Ashiru takararsa.
Gwamnatin jihar Kaduna a ƙarƙashin gwamna Nasir Ahmed El-Rufai, ta ware miliyoyin kudi domin biyan hakkokin ƴan fansho da gratuti a jihar, ana dab da zabe.
Wasu yan ta'adda da ba a san ko su wanene ba sun kashe mutane 10 a yayin wata sabuwar hari da suka kai garin Atyap da ke karamar hukumar Zangon Kataf a Kaduna.
Allah ya yiwa mataimakin limamin masallacin Sultan Bello na Kaduna, Mallam Isa Ibrahim Rasuwa. Marigayin ya rasu ne da safiyar yau Laraba a wani asibitin Kaduna
Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna, ta sanar da cewa ta samu nasarar haƙaka wani ɗan ta'adda a jihar a yayin wani ɗauki ba daɗi da tayi da tsagerun ƴan ta'adda.
Wasu tsagerun yan bindigar da suka yi garkuwa da wasu ma'aurata da budurwar diyarsu sun ki sako su bayan sun karbi naira miliyan biyu kudin fansarsu a Kaduna.
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmed El-Rufai, ya bayyana cewa saura ƙiris ya bayyana sunayen tsaffin gwamnonin jihar waɗanda suka kwashe dukiyar al'ummar jihar.
Sanata mai wakiltar Kaduna Central kuma dan takarar gwamna na jam'iyyar APC a jihar, Uba Sani, ya ce bai damu da goyon bayan da wasu jam'iyyu suka bawa PDP ba
Jihar Kaduna
Samu kari