Jihar Kaduna
Jam'iyyar Action Democratic Party (ADP) ta musanta jita-jitar da ake yaɗawa cew ɗan takarar gwamnan ta na jihar Kaduna ya janye daga takarar gwamnan jihar.
Jiragen yaƙin sojojin sama na Najeriya sun halaka wata mata mai ɗauke da juna da wasu ƙananan yara a jihar Kaduna. Sojojin dai sun biyo wasu ƴan bindiga ne.
Rahotanni daga yankin ƙaramar hukumar Birnin Gwari a jihar Kaduna sun nuna cewa wasu miyagu sun kashe Yan bijilanti 6 a shingen binciken ababen hawan Awaro.
Ɗan takarar gwamnan jam'iyyar PDP a jihar Kaduna, Isah Ashiru Kudan, ya bayyana cewa idan aka zaɓe shi gwamnan jihar zai yi sulhu da ƴan bindigan da ke a jihar.
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta fara rarraba kayan aikin zaben gwamna a jihar Kaduna da ke Arewa maso Yammacin Najeriya, tuni komai ya fara kankama.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta samu gagarumin tagomashi a johar Kaduna ana dab da zaɓe, ƴan takarar gwamna bakwai sun koma bayan ɗan takarar ta.
A wani sabon hari da aka kai jihar Kaduna, miyagun 'yan bindiga sun yi garkuwa da matar aure, 'ya'yanta biyu da wasu mazauna 9 a ƙauyen Janjala, yankin Kagarko.
Labarin da muke samu yanzu haka ya nuna cewamahaifiyar fitaccen Malamin addinin Islaman nan Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ta riga nu gidan gaskiya a Abuja.
Dakarun sojojin na Operation Whirl Punch, da Dakaru na musamman na Bataliya ta 167 sun kashe wani dan ta'adda a Kaduna, sun kuma ceto mutane 14 daga aka sace.
Jihar Kaduna
Samu kari