Jihar Kaduna
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya ce gwamnonin jihohin Arewa ta Yamma sun zauna a Abuja, sun fidda matsaya guda da zasu tunkari matsalar tsaro da ita.
Gwamnan Kaduna, Malam Uba Sani, ya bayyana yadda a baya wasu gwamnonun arewa maso yamma suka rika jawo yan ta'adda a jiki, suna zama wuri ɗaya su ci abinci.
Gwamnan Kaduna, Malam Uba Sani, ya shiga ganawa da jagororin kungiyoyin kwadugo reshen Kaduna kan shirin na tsunduma yakin aiki sakamakon cire tallafin fetur.
Sarkin Zazzau, Ambasada Nuhu Bamalli ya gargadi maniyyata aikin hajji a jihar Kaduna da su kaucewa zuwa da goro cikin kasa mai tsarki don gudun cin mutunci.
Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani ya zargi jam'iyyar APC a jihar Ƙaduna da rashin iya gudanar da mulki, a shekara takwas da ta kwashe a mulkin jihar.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC ta tabbatar wa Kotun sauraron korafe-korafen zaben gwamnan Kaduna cewa Malam Uba Sani ne ya samu nasara a watan Maris.
Sabon gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya bayyanawa jami'an tsaro cewa zai basu duk kayan aikin da suke bukata. Ya bayyana hakan ne a ganawa ta farko da.
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta na Kasa, INEC, ta fada wa kotun karar zabe cewa Sanata Uba Sani na APC ne ya lashe zaben gwamnan Kaduna na ranar 18 ga watan Maris.
Tsohon sanata Shehu Sani, ya ƙalubalanci tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmed El-Rufai, da idan ya isa ya bayyanawa duniya ta gani kadarorinsa da ya mallaka
Jihar Kaduna
Samu kari