Jihar Kaduna
Jihar Kaduna ba ta da wakili har yanzu a cikin ministocin Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu. Wata ƙungiya daga Kudancin Kaduna ta buƙaci a ba yankin kujerar.
Sheikh Shuaibu Salihu Zaria ya nemi Gwamnati ta agazawa talaka, malamin ya roki gwamnatin Kaduna ta fito da tsare-tsaren rage radadin talauci da ake fama da shi
Wasu 'yan bindiga da ba a san ko su wanene ba, sun halaka wani babban fasto a jihar Kaduna. Lamarin dai ya faru ne a lokacin da Faston mai suna Jeremiah Mayau.
Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa kwanan nan 'yan Najeriya za su fara rokon a barsu a talaucinsu yadda aka gansu, ya ce gwamnatin da ta shude ma haka ta ce.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasiru El-Rufai ya gargadi Shugaba Tinubu da kungiyar ECOWAS kan afkawa Nijar, ya ce kasashen 'yan uwan juna ne musamman Arewa.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani ya bayyana cewa gwamnatinsa na shirin ɗaukar sabbin mambobin ƙungiyar 'yan bijilanti 7,000 domin dawo da zaman lafiya.
Nasir El-Rufai ya tsokano rikici a APC da ya bada sunan wanda yake so ya maye gurbinsa a Ministoci, wasu sun ce bai dace El-Rufai ya tsaida wanda yake so ba.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya sanar da rage kuɗaɗen karatu da ake biya a manyan makarantun jihar Kaduna. Uba Sani ya dauki wannan mataki ne domin.
Rundunar sojojin Nigeriya ta yi nasarar cafke surukin ƙasurgumin ɗan ta'addannan Dogo Gide a kasuwar Kagarko da ke jihar Kaduna ranar Alhamis ɗin da ta gabata.
Jihar Kaduna
Samu kari