Jihar Kaduna
Tsohon kakakin majalisar jihar Kaduna, Ibrahim Yusuf Zailani ya ba da tabbacin cewa APC karkashin shugabanta, Abdullahi Ganduje za ta mulki Najeriya shekaru 60.
Wani lauya dan Najeriya, Abdulmalik, ya sha yabo a shafukan sada zumunta bayan ya gano masu wani gida da aka yi watsi da shi tsawon shekaru 30 a jihar Kaduna.
Sarkin Musulmi, Alhaji Abubakar Sa'ad ya bayyana rashin tsaro a matsayin matsalar da ke kawo cikas ga rigakafin yara a Arewacin Najeriya, ya nemi hadin kai.
Masu ruwa da tsaki a jam'iyyar APC da ke jihar Kaduna sun bukaci Shugaba Bola Tinubu da ya maye gurbin Nasir El-Rufai a matsayin minista daga Kudancin Kaduna.
Wani matashi da hukumar matasa masu yi wa ƙasa hidima wato NYSC ta tura jihar Oyo ya ɓuge da zuwa Uyo da ke jihar Akwa Ibom. Matashin wanda aka ce daga Zaria.
Tun dawowar mulkin dimukradiyya a shekarar 1999, gwamnatin Najeriya ta nada ministocin kudi guda takwas da su ka kware ta fannin sanin tattalin arziki a kasar.
Sanata Shehu Sani ya yabawa gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf kan hana karin kudin makarantun firamare da sakandare masu zaman kansu, ya ce abin a yaba ne.
Wasu tsagerun ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wani babban malami, Malam Abubakar Musawy Ibrahim tare da matarsa mai jego da ‘ya’yansa su biyu a Jihar Kaduna.
Tsohon sanatan Kaduna, Shehu Sani ya bayyana wasu dalilai kwarara guda biyar da ke jawo juyin mulki a Nahiyar Afirka ta Yamma, daga cikinsu akwai matsalar tsaro
Jihar Kaduna
Samu kari