Jihar Kogi
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Kogi, Chief Patrick Adaba, ya rasu yana da shekaru 79 a ranar Lahadi a Abuja, bayan fama da gajeriyar rashin lafiya.
Sanata Henry Seriake Dickson ya jagoranci wasu sanatoci daga jam’iyyun hamayya kai ziyara gidan Natasha Akpoti-Uduaghan bayan dakatar da ita daga majalisa.
Sanata mai wakiltar Kudancin Katsina, Dandutse Mohammed Muntari, ya shawarci majalisar dattawa da kada ta amince da rage ko soke dakatarwar da aka yi wa Natasha.
Natasha Akpoti ta ce ba za ta yi ƙasa a guiws ba, za ta ci gaba da wakiltar al'ummar Kogi ta Tsakiya, ta ce dakatarwar da aka mata a Majalisa ta saɓa wa adalci.
Lauyan Sanata Natasha, Victor Giwa ya zargi majalisar dattawan Najeriya da watsi da umarnin kotu, tare da tauye hakkin wacce yake wakilta wajen dakatar da ita.
Majalisar dattawa ta dauki matakan ladabtarwa kan Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan bayan samunta da laifin raina shugaban majalisar. An lissafa matakai 6 da aka dauka.
Majalisar dattawan Najeriya ta ki sauraron rokon daya daga cikinsu, Sanata Abba Moro a kan yawan watannin da aka dakatar da Sanata Natasha Akpoti.
Matar shugaban kasa, Oluremi Bola Tinubu ta yi martani kan dambarwar da ke faruwa a majalisa kan zargin da Natasha Akpoti-Uduaghan ke yi wa Godswill Akpabio.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Godswill Akpabio, ya nuna cewa yana da da alaka mai kyau da mijin Sanata Natasha Akpoti. Ya tuna baya kan aurensu.
Jihar Kogi
Samu kari