Jihar Kogi
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta yi nasarar hallaka 'yan bindiga 7 yayin da suka gwabza da 'yan ta'adda a Katsina. An ceto yara 207 a hannun masu safarar mutane.
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta fadi rashin shirin da Arewa ta yi ne ya haifar da damuwa kan kudirin haraji da ake tattaunawa yanzu inda ta ba da shawara kan haka.
An samu aukuwar wani mummunan hatsarin mota a jihar Kogi. Hatsarin wanda ya auku bayan wata babbar mota ta kwace ya jawo asarar rayukan mutane shida.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai farmaki kan matafiya a jihar Kogi. Ƴan bindigan sun sace fasinjoji masu yawa ciki har da wasu jami'an sojoji.
Gwamnatin Kogi za ta kashe N7bn don gyara cibiyoyin lafiya 88, tare da goyon bayan Babban Bankin Duniya, don inganta kiwon lafiya a jihar cikin watanni huɗu.
Sarkin Lokoja, Alhaji Ibrahim Kabir Maikarfi IV, ya yabawa Gwamna Usman Ododo inda bukaci gwamnati ta bai wa sarakuna mukamai saboda kusancinsu da al'umma.
Tsohon gwamnan Kogi, Alhaji Yahaya Bello na ci gaba da nuna farim ciki bayan samun ƴanci daga kurkure kan zargin da ake masa na karkatar da kudade.
Tsohon gwamnan jihar Kogi ya bukaci 'yan Najeriya su kara hakuri da salon mulkin Bola Tinubu. Ya ce Tinubu ya dauko hanyar kawo cigaba a Najeriya.
Sanata Shehu Sani ya ziyarci makabartar tarihi da aka birne sarakunan Arewa da suka yaki turawan mulkin mallaka a Lokoja. Sanatan ya bukaci a karrama sarakunan.
Jihar Kogi
Samu kari