Jihar Kano
A yau Laraba 5 ga watan Janairun 2025, Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya gana da Shugaba Bola Tinubu mintuna kadan kafin shugaban ya tashi zuwa Faransa.
Sanatan jam'iyyyar NNPP mai wakiltar Kano ta Kudu, Kawu Sumaila, ya yabawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan amincewa da kafa kwalejin kimiyya da tarayya a Kano.
Lauya mai fafutukar kare hakkin dan adam, Abba Hikima ya ce matukar gwamnati ba ta dauki matakin da ya dace ba, za su jagoranci neman hakkin mazauna Rimin Zakara.
Wani dattijo mai safarar miyagun kwayoyi ya shiga hannun jami'an hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA) a jihar Kano. Ya amsa laifinsa.
Mazauna yankin Kunchi da Tsanyawa a jihar Kano, sun bayyana cewa rashin wakilci a majalisar dokokin Kano ya na jawo masu koma baya a yankin sosai.
Sarki Muhammadu Sanusi II ya bukaci zaman lafiya a Rimin Zakara. Ya ce rikici ba zai magance matsala ba amma za a kafa kwamitin warware rikicin cikin sauki.
Wata kungiyar jam'iyyar APC ta NAGG ta bayyana cewa ba su maraba da tsohon jihar Kano kuma madugun Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso zuwa cikin jam'iyyar.
Majalisar dokokin Kano ta bayyana cewa ba za ta zuba idanu a rika kaskantar da rayukan dan adam ba a jihar, ganin yadda aka gudanar da rusau da tsakar dare.
Gwamnatin Kano karkashin jagorancin gwamma Abba Kabir Yusuf ya bayyana 9shirinta na ganin ta gyara tsarin neman ilimin litafin Allah mai tsarki watau Alqur'ani
Jihar Kano
Samu kari