Jihar Kano
Bayan ficewar sanatan NNPP zuwa jam'iyya mai mulkin Najeriya, wasu magoya bayansa daga yankin Kano ta Kudu sun ki bin sawunsa zuwa jam’iyyar APC.
Za a ji labari cewa a lokacin da ake tunanin Rabiu Musa Kwankwaso zai bar NNPP, Madugu ya cigaba da yi wa APC illa a Kano. A jiya ne wasu 'yan APC suka bi NNPP.
Gwamnatin Kano ta kashe sama da N3bn domin daukar nauyin jarrabawar WAEC, NECO, NABTEB da NBAIS ga dalibai 141,175 da suka ci jarrabawar tantancewa a Kano.
Sanata .Rabiu Musa Kwankwaso ya yi magana kan 'yan majalisun NNPP da suka sauya sheka zuwa APC a jihar Kano. Ya ce fada da Kwankwasiyya fada ne da bango
An shiga jimami bayan Alhaji Abdulkadir Yusuf Guɗe, tsohon ɗan takarar gwamnan Kano kuma jigo a PDP da NRO, ya rasu da safiyar Juma’a yana da shekaru 63.
Sanata Barau Jibrin ya karbi tarin 'yan Kwankwasiyya na jam'iyyar NNPP a Abuja zuwa APC. Barau ya bukaci hadin kai a APC domin kawo cigaba a Kano.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya jinjinawa DSS kan kama masu garkuwar da suka sace yarinya mai shekara 1 suka wurga ta rijiya bayan karbar kudin fansa.
Matashi Mustapha PK, mai shekaru 25, ya auri Anty Samira mai shekaru 39, inda suka bayyana cewa soyayya tsantsa ce ta hada su ba kwadayi ba ko wani abu na daban.
Alhaji Aliko Dangote na shirin kafa katafaren kamfanin sukari a kasar Ghana. Kamfanin zai samar da ayyuka ga matasa da dama da bunkasa tattakin arzikin Afrika.
Jihar Kano
Samu kari