Jihar Kano
Arewacin Najeriya da ke fama da hare-haren yan ta'adda, yanki ne da ya dade yana nuna wariya ga mata da matasa. Bugu da kari, rashin aikin yi ya yi katutu a yan
Babbar kotun jihar ta dakatar da gwamnatin jihar daga ci gaba da gina shaguna a hanyar da ke kasuwar Kofar Wambai a karkashin karamar hukumar Municipal, Daily N
Hukumar kula da ma'aikata na Jihar Kano ta sallami a kalla mutane hudu daga aiki saboda samunsu da gabatar da takardun bogi da yin karya a wasu bayanansu, Vangu
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna sun bayyana cewa, an ceto wasu mutane 48 da 'yan bindiga suka sace a sa'o'i kadan a wani yankin jihar Kaduna kan hayar Kano.
Shatu Garko, Sarauniyar kyau ta 44 a Najeriya ta shaida yadda ta samu nasarar shawo kan mahaifinta har ya amince ta shiga gasar da kyar da sidin goshi sannan.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta yi ram da wasu matasa 3 bisa zarginsu da safarar miyagun kwayoyi cikin jihar Kano ga ‘yan daba, dukkan matasan 'yan Katsina.
Kungiyar kare hakkin musulmai ta MURIC, ta goyi bayan hukumar Hisbah akan gayyatar iyayen Shatu Garko, wacce ta lashe gasar sarauniyar kyau ta Najeriya a shekar
Hukumar Hisbah ta sake magntuwa kan batun gayyatar iyayen shatu Garko domin a tattauna dasu kan abin da ta aikata na shiga gasar kyau a wannan shekara ta 2021.
Sanata Shehu Sani ya bayyana ra'ayinsa ka yadda Hisbah a Kano ta bayyana cewa za ta gayyaci iyayen sabuwar sarauniyar kyau, Shatu Garko domin su tattauna batunt
Jihar Kano
Samu kari