Jihar Kano
Tsohon shugaban rikon kwarya na Jami'ar Bayero ta Kano, BUK, Farfesa Danjuma Maiwada, ya rasu yana da shekaru 70 a duniya, Daily Trust ta ruwaito. Maiwada, wand
Mutum daya ya riga mu gidan gaskiya bayan wata trela mallakar kamfanin Julius Berger ta yi taho mu gamu da tankan man fetur mallakar kamfanin fetur na Mege a Ch
Da alamun wasu jiga-jigan Kwankwasiyya a jihar Kano sun balle darikar yayinda suka yi zaman tattaunawa da tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ranar Talata
Sakataren gwamnatin jihar Kano, Alhaji Usman Alhaji, ya ayyana aniyarsa ta son takarar kujerar Gwamna Abdullahi Ganduje gabannin babban zaben 2023 mai zuwa.
Yakasai ya bayyana yadda ya sha fama wajen tallata jam'iyyar APC a kasar domin ganin ta kafa gwamnatin da za ta kawo sauyi ga miliyoyin 'yan Najeriya gabanin
Wani babban alkalin jihar Kano, Aminu Gabari, an zarge shi da tilasta wa wani mai kara a wata kara da ke gaban kotunsa biyan kudi N400,000 a matsayin cin hanci.
Fatima Saqibu Abubakar yarinya ce mai shekaru 14 a duniya mai zama a Ja’en kwatas a karamar Kumbotso ta jihar Kano. Fatiima tana sana'ar saka tayil a Kano.
Sarkin Iwo, Oba Abdularosheed Adewale Akanbi (Telu 1), ya angwance da Firdaus Abdullahi, wacce jika ce ga marigayi mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Ado Bayero.
Jami’ar Bayero da ke Kano, BUK. ta umarci duk wasu dalibai da ke zama a cikin rassan makarantar guda biyu akan su kwashe ya-nasu ya-nasu su bar harabar makarant
Jihar Kano
Samu kari