Jihar Kano
Malam Rabiu Ado Indabawa dattijo ne a garin Kano wanda ya kware a hada maza da mata masu neman wanda za su aura. Babu shakka ana samun dacewa idan da rabo.
Hukumar yaki da rashawa ta EFCC ta sanar da babbar kotun tarayya dake Kano cewa AA Zaura, ‘dan takarar kujerar sanatan Kano a jam’iyyar APC yaki bayyana a kotu.
Arewa Consultative Forum reshen jihar Kano tayi alkawarin kafa gidauniyar taimakon kudin makaranta ga ‘yan jihar da ba zasu iya biyan kudin karatunsu na jami’a.
Da yawa daga cikin manyan 'yan kasuwa sun yi nasara ne bayan da suka fara kasuwancin da ba kowa zai dauka hatsarin da suka dauka ba. Daga nan suka kafu har suka
Mai neman zama shugaban kasa karkashin inuwar jam'iyyar AAC, Mista Sawore, Ya shiga Kano ya bude babin tallata burinsa na zama magajin shugaba Buhari a 2023.
Mun kawo labarin Giwar Ado Bayero, Hafsah Sulu Gambari wanda Matar Sarki ce, Mahaifiyar Sarakan Kano, ‘Diyar Sarkin Ilorin kuma Surukar tsohon Sarkin Kano.
Mahara sun kutsa unguwar Dan Jamfari da ke kauyen Barbaji a karamar hukumar Rogo ta jihar Kano sun kona gidaje goma. Babban sakataren hukumar bada agajin gaggaw
Wani mutum mai shekara 45, mai suna Habibu Mu'azu, ya fada cikin rijiya ya rasu a Yan Dutse, karamar hukumar Bichi a Jihar Kano. Hakan na cikin wata sanarwa ne
Sarkin Kano, Mai Martaba Alhaji Aminu Ado Bayero, ya nada mutum biyu a matsayin sabbin ‘yann majalisar nadin sarakuna da sarautar Sarkin Bai da Walin Kano.
Jihar Kano
Samu kari