Jihar Kano
Ɗan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressive Congress APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, yace abu kaɗan suka rage masa ya shiga fadar shugaban kasa.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bayar da gudunmawar naira miliyan 100 ga wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a jihar Kano.
Rundunar yan sandan Najeriya reshen Jihar Kano ta kama Aminu Ali Shana, wani jigon jam'iyyar APC bayan an same shi da katin zabe, PVC, a kalla guda 367. An tatt
Shugaban kamfanonin Dangote, Aliko Dangote, ya yi alkawarin bada gurbin aiki ga duk dalibin jami'ar kimiya da fasahan jihar Kano Wudil da ya kammala karatu
Jam'iyyar New Nigerian Peoples Party (NNPP) na zargin Abba Ganduje, dan gidan gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje da karkatar da wasu dukiyoyin jihar.
Kwantrola mai kula da sashin cinikayya ta Hukumar Kwastam ta Najeriya, NCS, Anthony Ayalogu, ya riga mu gidan gaskiya. Ayalogu ya mutu ne a filin tashi da sauka
Jigon APC, Aminu Dabo ya nesanta kan shi da takarar Peter Obi, yace an sa sunansa a kwamitin bai sani ba. Dabo ya ba Obi shawara ya hakura da takara a 2023.
Dan takarar gwamna a jam'iyyar LP a Kano, Bashir Ishaq ya ce jam'iyyarsa ta gama shirin yiwa Sanata Kwankwaso, Gwamna Ganduje da Aminu Wali ritayar siyasa.
Fitaccen mawakin siyasa nan na Hausa Dauda Kahutu Rarara, wanda ya yi fice wajen yi wa Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya waka, ya saki sabuwar waka inda ya s
Jihar Kano
Samu kari