Jihar Kano
Fusatattun mutane da ake zargin magoya bayan jam'iyyar NNPP sun yi wa Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero ihu a wurin taron rantsar da Abba Gida Gida a yau.
A yayin rantsar da sabon gwamnan jihar Kano, Abba Kabir matakalar taron ya rushe jim kadan bayan an rantsar da shi, yayin da jama'a suka yi wa sarkin Kano ihu.
Za a ji labari Gwamnan jihar Kano mai barin gado, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya gamu da cikas a bukin rantsar da sabon shugaban kasa a Eagle Square da ke Abuja.
Gwamnan jihar Kano mai jiran gado, Abba Kabir Yusuf, ya sha alwashin yin binciken ƙwaƙwaf kan bashin N241, da gwamnatin Ganduje ta tafi ta bar masa a Kano.
Gabanin bikin rantsuwa da ake shirin yi, inda a nan ne za a mika mulki ga zababbun shugabbanni, an ga wasu cikin gwamnoni na ta kaddamar da ayyuka a jihohinsu.
Yanzu haka gwamnatin Kano ta ce, za ta fara hukunta masu kwacen waya kamar yadda ake hukunta masu fashi da makami. Ta bayyana hakan ne a karshen makon nan.
A yau Lahadi, 28 ga watan Mayu ne Gwamna Abdullahi Ganduje zai mika shugabanci ga zababben gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, zai je bikin rantsar da Bola Tinubu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya kaddamar da katafaren gidan gyaran hali na zamani mai cin mutane 3,000 da ya gina a Kano. Shugaba Buhari ya bayyana cewa.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya naɗa sabon kwamishina na hukumar zaɓe ta jihar. Naɗin kwamishinan na zuwa ne saura ƴan sa'o'i Ganduje ya ba ofis.
Jihar Kano
Samu kari