Jihar Kano
Ma'aikatar shari'a ta jihar Kano ta ce binciken da ta gudanar kan tuhumar da ake yi wa Alhassan Doguwa kan laifin kisan, ya nuna cewa ba a same shi da laifi ba.
Hukumar NSCDC reshen jihar Kano ta kama wadansu mutane biyar ake zargi da kwacen wayoyi a Kano, yanzu haka tana neman mutane biyu da ake zargin da siyan wayoyin
Sanata Kabiru Gaya ya bayyana nasarar zababben shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da cewa Allah ne ya amsa addu’ar ‘Yan Najeriya na samun wakilci na gari a kasar.
Wasu fusatattun mutane sun kone wata adaidaita sahu wanda ake zargin na matasa masu kwacen waya ne a Kofar Kabuga a karamar hukumar Gwale da ke jihar Kano.
Gabannin rantsar da sabuwar gwamnati a ranar 29 ga watan Mayu, Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya gabatar da rahoton mika mulki ga zababben gwamna, Abba Kabir.
Abdulsalam Abdulkarim Zaura ya shigar da kara a kotu a kan zaben 2023. AA Zaura ya na zargin cewa da murdiya ne Sanata Rufai Hanga ya doke shi a karkashin NNPP.
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya rushe majalisar zartaswan gwamnatinsa yayin da yake shirye-shiryen barin Ofis ranar 29 ga watan Mayu, 2023
Kotun tarayya mai zama a Kano ya haramta daukar mataki kan ‘dan majalisar tarayyar APC, Alhassan Ado Doguwa. Alkalin ya ce babu inda doka ta bada dama ayi haka.
Wasu dalibai da magoya bayan Sheikh Abduljabbar da aka kama saboda ya zagi Manzon Allah sun koka kan yadda malamai suka hada kai don kawo cikas a daukaka karar.
Jihar Kano
Samu kari