Jihar Kano
Matakin taimakawa daliban Kano a BUK ya jawo Hadimin Buhari ya yabi NNPP. Wasu sun ce Gwamnatin Kano ta kyauta da za ta biyawa ɗaliban BUK kuɗin makaranta.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya nada marubuciya kuma yar jin kai, Fauziyya D Sulaiman a matsayin babbar mai ba shi shawara kan harkokin gajiyayyu.
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Abba Kabir Yusuf ta amince da sakin Naira miliyan 854 domin daura auren zawarawa. Hakazalika ta ce a biya yan fansho.
Wata kotun shari'ar Musulunci da ke zamanta a birnin Kanon Dabo, ta tasa ƙeyar wani magidanci zuwa gidan gyaran hali bisa laifin lakaɗawa tsohuwar matarsa duka.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya amince da sakin kudi naira miliyan 700 domin biya wa dalibai 7,000 yan asalin jihar da ke karatu a BUK kudin makaranta.
Gwamnatin Kano karkashin gwamna Abba Gida-Gids ta ce akwai tarin matsaloli a fannin ilimi wanda sai an tashi tsaye za a iya shawo kansu musamman a makarantu.
Hukumar tace finafinai da ɗab'i ta jihar Kano ta garƙame sutudiyon mawaƙin siyasa Idris Danzaki, bayan ya yi biris da gayyatar da ta yi masa zuwa ofishinta.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa jihar tana buƙatar allurar rigakafin cutar Mashaƙo aƙalla miliyan 6 domin yaƙar cutar da ta addabi jihar.
Masu gabatar da shirin nan na 'Mata A Yau' sun ziyarci Malam Aminu Daurawa, shugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano domin yin bayani kan kalamansu da suka janyo.
Jihar Kano
Samu kari