Jihar Kano
Hajiya Fatima Tajudeen Abbas da wasu manyan yan siyasar Najeriya sun halarci bikin dan mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin a jihar Kano.
'Yan Nijar da ke jihar Kano sun yi zanga-zangan nuna goyon bayan hambararren shugaban kasar, Mohamed Bazoum da kuma kungiyar ECOWAS a kokarinsu na kawo gyara.
Jami'an yan sandan jihar Kano sun kama masu matasa uku wadanda ake zargi da zanga-zanga a kan Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero a wajen wani taro da aka yi.
Gwamna Ademola Adeleke na Osun ya yi martani kan mukamin hadimi kan wurin ninkaya da ya bayar, sauran gwamnoni sun ba da mukamai irin haka na daban a jihohinsu.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Obot Akpabio, ya yaba da halartar ɗaurin auren ɗan Sanata Barau Jibrin Maliya da Peter Obi, ya yi a birnin Kano.
Tsohon kakakin majalisar jihar Kaduna, Ibrahim Yusuf Zailani ya ba da tabbacin cewa APC karkashin shugabanta, Abdullahi Ganduje za ta mulki Najeriya shekaru 60.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta zargi gwamnatin jihar Kano da ba slƙalan kotun sauraron ƙararrakin zaɓen jihar cin hancin tsabar kuɗi har 10m.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya koka kan yadda aka samu labarin ba wa alkalai cin hanci a kotun sauraran kararrakin zabe na 'yan majalisun Tarayya da na jihar
Surukin Rabiu Kwankwaso, Mukhtar Zakari ya ce bai yi karyar takardun karatu ba kamar yadda aka yi masa hukunci, yanzu ya daukaka kara domin rike kujerarsa.
Jihar Kano
Samu kari