Jihar Kano
Wani mummunan hatsarin mota ya yi sanadin mutuwar mutane 4 da raunata wasu da dama a kauyen Dinyar Madiga da ke karamar hukumar Takai a jihar Kano.
Abba Kabir Yusuf ya tura dalibai 150 karatun digiri na biyu a kasar India kafin a kai ga tsige shi a ranar Juma'ar da ta gabata aka ba Gawuna gaskiya a kotu.
Tun bayan kammala zaben wannan shekarar ta 2023, 'yan siyasa da dama su ka garzaya kotuna don neman hakkinsu, da yawa daga cikinsu sun samu nasara a kotun.
Jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) ta ce ba ta gamsu da hukuncin Kotun Daukaka Kara na korar Abba daga kujerar gwamnan jihar Kano ba, ta garzaya Kotun Koli.
Shugaban jam'iyyar APC, Dakta Abdullahi Ganduje ya bayyana yadda su ka yi amfani da kuskuren Rabiu Kwankwaso wurin illata su a kotu da Abba Kabir na Kano.
Farfesa Farooq Kperogi ya yi gargadin cewa jam’iyyar APC mai mulki za ta iya haddasa rikici a Kano. Kalaman na Kperogi na zuwa ne bayan tsige Gwamna Abba Yusuf.
Jigon jam’iyyar APC a jihar Kano, Ilyasu Kwankwaso, ya yaba da hukuncin da kotun daukaka kara ta yanke na tsige Gwamna Abba Yusuf tare da soke zaben sa.
Wani jigo a jam'iyyar New Nigeria People's Party (NNPP), Razaq Aderibigbe, ya soki hukuncin kotun daukaka kara da ta tsige gwamna Abba Yusuf na jihar Kano.
Mutane da dama sun samu raunuka bayan an samu ɓarkewar rikici a tsakanin manoma da makiyaya a jihar Kano. Rikicin ya jawo mutane da dama sun samu raunuka.
Jihar Kano
Samu kari