Jihar Kano
Bayan kotun ɗaukaka kara ta sanar da hukunci kan zaben gwamnan Kano, iyaye da dama sun shiga damuwa, sun ɗauko yaransu daga makarantu tun da wuri.
Kotun ɗaukaka kara ta tabbatar da hukuncin sauke Abba Kabir Yusuf na jam'iyyar NNPP daga matsayin gwamnan jihar Kano bisa dogaro da dalilai guda biyu.
Yan Najeriya sun fito dandalin soshiyal midiya inda suka tofa albarkacin bakunansu a kan hukuncin kotun daukaka kara da ta tsige Abba gida-gida daga gwamna.
Kungiyoyi da wasu shugabannin siyasa sun matsa wa shugaba ƙasa, Bola Tinubu, inda suka gargaɗi ya guje wa bin haramtacciyar hanya wajen tsige Abba Kabir.
Primate Elijah Ayodele ya fada ma dan takarar gwamnan PDP a zaben jihar Nasarawa na 2023, David Ombugadu, da kada ya yi bacci kan shari’arsa a kotun daukaka kara.
Shahararren Fasto a Najeriya, Elijah Ayodele ya yi hasashen abin da zai faru a shari'ar zaben jihar Kano, ya ce APC ta shirya kwace mulki karfi da yaji.
Shugaban jam'iyyar APC ta kasa, Dakta Abdullahi Ganduje ya yi martani kan hukuncin zaben gwamnan Kano, ya ce babu matsala su na jiransu a kotun koli.
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki ta bayyana gamsuwarta kan hukuncin da kotun daukaka kara ta yanke kan zaben jihohin Kano da Zamfara.
Yayin da aka yanke hukuncin zaben jihar Kano, mutane sun ci gaba da harkokinsu na yau da kullum ba tare da wata matsala ba, an jibge jami'an tsaro.
Jihar Kano
Samu kari