Jihar Kano
Tsige Gwamna Abba Kabir Yusuf da Kotun Daukaka Kara ta yi na ci gaba da haifar da tashin hankali a jihar Kano, yan sanda sun kama masu shirin tayar da tarzoma 7.
Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ya nada Alhaji Abdullahi Musa a matsayin sabon shugaban ma'aikata bayan yin murabus din Alhaji Usman Bala daga mukaminsa.
A cewar Haruna Isa Dederi, kudi aka shakawa Alkalai domin a tunbuke Gwamna Abba Kabir Yusuf daga mulki. 'Yan jam'iyyar APC da ake zargi da bada cin hanci
Jibrin wanda jigo ne a jam'iyyar NNPP, ya tara malamai don yin addu'a ga uban gidansa, Rabiu Kwankwaso, da kuma gwamnan Kano, Abba Kabir na jihar Kano.
Duk da umarnin yan sanda na hana gudanar da zanga-zanga a fadin jihar Kano, wasu magoya bayan Gwamna Abba Kabir Yusuf sun fito gudanar da zanga-zanga.
Tsohon gwamnan Kano, Kanal Sani Bello ya ce babu abin da ke sa shi farin ciki kamar ya ga farin ciki a fuskar marasa karfi yayin da su ka biya musu kudin magani.
Magoya bayan jam'iyyar NNPP mai alamar kayan alatu sun yi tattaki daga gidan Kwankwaso zuwa hedkwatar yan sandan jihar Kano kan hukuncin tsige Abba.
Dattawan Arewa sun yi magana bayan shari’o’in zabe musamman na Kano. Haka kuma tsohon shugaban kungiyar lauyoyi na kasa watau NBA, Olumide Akpata ya koka.
Matan da ke kaunar Abba Gida Gida sun yi zanga-zanga a jiya. Har a kudancin Najeriya, an samu Kwankwasiyya da masoyan Abba da su ka shirya zanga-zanga.
Jihar Kano
Samu kari