Jihar Kano
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa dan takarar Gwamnan Kano na jam’iyyar APC a Zaɓen 2023, Nasiru Yusuf Gawuna ya fadi zabe.
Za a ji labarin yadda APC ta ga samu da rashi, aka bar Abba a matsayin Gwamnan Jihar Kano bayan kotun koli ta tabbatar da nasarar Abba Kabir Yusuf da NNPP mai mulki.
Jami'yyar NNPP a yankin Kudu maso Yamma ta yi martani kan hukuncin Kotun Koli da ta bai wa Gwamna Abba Kabir nasara a jiya Juma'a a birnin Abuja.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya aika wa abokin takararsa Nasiru Yusuf Gawuna wanda ya kasance dan takarar jam'iyyar APC sakon neman sulhu.
Sakamakon hukuncin Kotun Koli a shari’ar gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf da Nasir Yusuf Gawuna ya haifar da martani daga wajen Rabi'u Kwankwaso.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi magana kan yarjejeniyar da ya cimmawa da Tinubu.
Abdul-Aziz Na'ibi Abubakar, jigon jam’iyyar PDP ya yi hasashen cewa gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf da ubangidansa, Rabiu Kwankwaso, za su sauya sheka zuwa APC.
Dan takarar gwamnan jam'iyyyar All Progressives Congress (APC), Nasiru Yusuf Gawuna, ya yi magana kan hukuncin kotun koli wanda ya tabbatar da nasarar Gwamna Abba.
Kwamishinan yan sandan jihar Kano ya bayar da sabon umarni ga jami'an yan sandan jihar, biyo bayan hukuncin kotun koli da ya tabbatar da nasarar Gwamna Abba.
Jihar Kano
Samu kari