Jihar Kano
APC ta sha kashi a kotun koli a shari'ar gwamnan jihar Kano. Za a ji cewa abubuwa 2 da alkalai suka duba wajen ba Abba Gida Gida nasara a zaben Gwamnan Kano
Muna kawo maku abin da yake faruwa a kotun koli a zaman hukuncin shari’ar tsige Gwamna Abba Kabir Yusuf yau a kotun koli da Abdullahi Sule na jihar Nasarawa.
A yanzu haka dai wani kwamitin mutane 5 na kotun koli ya fara zaman yanke hukunci kan shari'ar gwamnan Kano. Gwamna Abba na fatan za samu nasara a kotun.
Shugaban jam'iyyar NNPP mai kayan daɗi reshen jihar Kano, Hashimu Dungurawa ya bayyana cewa suna tsammanin Abba zai samu nasara a hukuncin kotun koli.
Kotun Koli za ta yanke hukuncinta na karshe kan takaddamar zabukan gwamnoni a Kano, Filato, Legas da sauransu. Legit Hausa ta tattaro martanin yan Najeriya.
A kalla gwamnoni hudu ne suka yi wa Kotun Koli tsinke gabannin yanke hukunci a shari'o'insu. Kotun daukaka kara ta tsige biyu daga cikin gwamnonin a baya.
Wasu masana sun bayyana mahangarsu kan hukuncin da Kotun Kolin za ta iya yanke wa a ranar 12 ga watan Janairu. Yayin da daya ya ce Yusuf dayan ya ce Gawuna.
A yayin da ake jiran hukuncin Kotun Koli kan zaben gwamnan jihar Kano, Legit Hausa ta tattara wasu abubuwa biyar da ya kamata ku sani gabanin hukuncin kotun.
Yayin da ake shirin yanke hukuncin Kotun Koli a jihohin Kano da Zamfara da Bauchi da sauran jihohi 5, an tsaurara jami'an tsaro kan hukuncin a jihohin.
Jihar Kano
Samu kari