Jihar Kano
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya bukaci al'ummar Najeriya da su karfafa hadin kan da ke tsakanin su domin samar da dawamammen ci gaba a kasar.
Kanada ta yarda ta taimakawa Jihar Kano domin magance matsalolin kiwon lafiya, ilmi da sauransu. Gwamna Abba Kabir Yusuf ya yi bayanin makomar zamansa da jakadan.`
Hukumar Jami'ar jihar Kano, ta Aliko Dangote da ke Wudil ta dauki mataki kan wani lakcara da ya hukunta dalibai a cikin aji tare da saka su tsallen kwado.
Wata kungiya a jihar Kano, 'Yan Dangwalen Kano" ta rubuta wasika zuwa Majalisar jihar kan sake duba masarautun jihar da kuma neman a mayar da Sunusi Lamido.
Shugaban ma’aikatan Gwamnatin Tarayya, Femi Gbajabiamila da mai ba da shawara a harkar tsaro, Nuhu Ribadu sun shiga ganawar gaggawa kan zanga-zanga.
Wata gobara ta salwantar da rayuwar wani yaro dan shekara 4 mai suna Abubakar Sani, wanda aka fi sani da Musaddiq a Kano. An gano cewa wutar tashi daga kyasta ashana
Jami'yyar APC mai mulkin Najeriya ta zargin jam'iyyun adawa da ingiza mutane don yin zanga-zanga a biranen kasar musamman zanga-zangar da aka yi a Kano da Neja.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta samu nasarar cafke wani rikakken dan bindiga da ya tsero daga jihar Kaduna. 'Yan sandan sun kwato dabbobi masu yawa.
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya karbi bakuncin sabon Shugaban hukumar Fina finai ta Najeriya Ali Nuhu inda ya sanar da sarki mukami da ya samu.
Jihar Kano
Samu kari