Jihar Kano
Buba Galadima wanda jigo ne a jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), ya bayyana cewa alkalan Kotun Koli sun tsira da suka tabbatar da nasarar Gwamna Abba.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kano ta tabbatar da cewa mota ta murkushe wani matashi jim kadan bayan ya kwace wayar wata mata a birnin Kano a daren jiya.
Wani jigo a jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya taka rawa a hukuncin Kotun Koli kan zabeɓ Kano da Plateau.
Abba Kabir Yusuf ya yi awanni fiye da 12 a kan hanya kafin ya isa gidan gwamnati. Abba ya shafe awanni yana gaida ‘Yan Kwankwasiyya da sauran masu kaunarsa.
Abba Kabir Yusuf y fadi yadda Bola Tinubu ya warware abin da Ganduje ya so a shirya a Kotun Koli. Tinubu ya yi zama da gwamnoni domin ganin an zauna lafiya.
Buba Galadmina ya bayyana cewa, an samu nasara a kotun koli, da yanzu Najeriya ta kama da wuta kasancewar za a cutar da Abba Kabir Yusuf ta hanyar mulki.
Wani jigo a jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), Ibrahim Danlami Kubau, ya yi magana kan dalilin Tinubu na kin tsoma baki a shari'ar zaben gwamnan Kano.
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta fitar da rahoton tsaro kan hukuncin da kotun koli ta yanke wanda ya tabbatar da nasarar Gwamna Abba Kabir Yusuf.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya kafa zauren dattawan jihar Kano domin su dunga ba gwamnatinsa shawarwarin da ya kamata saboda gogewarsu.
Jihar Kano
Samu kari