Jihar Kano
Bashir Ahmad ya caccaki Aisha Yesufu bayan ta soki matakin da Gwamna Abba Kabir ya dauka kan haramta fim din 'yan daudu a jihar baki daya domin inganta tarbiya.
Kotun CCB ta dakatar da Rimingado ne biyo bayan zarginsa da ake yi da aikata laifuffuka da suka shafi karbar cin hanci da karya dokar aikin gwamnati.
Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ya sake kaddamar da shirin rabon kayan tallafi musamman a wannan wata na Ramadan inda ya yi gargadi kan karkatar da kayan.
Yayin da ake ƙoƙarin inganta tarbiyya a jihar Kano, Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya haramta gudanar da fim da ke ɗauke da 'yan daba ko 'yan daudu a jihar.
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta shirya faranta ran marayu da nakasassu a jihar. Za a kafa musu hukuma ta musamman.
Shugabar matan jam'iyyar NNPP a Arewa maso Yamma, Aisha Ahmed Kaita ta bayyana dalilinta na yin murabus a mukaminta inda ta ce har yanzu ita mambar jami'yyar ce.
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da naɗin ɗan Kwankwaso da kuma wasu mutum 3 a matsayin sababbin kwamishinonin da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya naɗa.
Kyaftin din Super Eagles, Ahmed Musa ya yi martani mai zafi kan cece-kuce da ake yi bayan ya ki mika hannu ga Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano a kwanakin baya.
Hukumar kula da asibitoci ta jihar Kano ta dauki matakin ladabtarwa kan wasu ma'aikatan lafiya da aka samu sun cin zalin marasa lafiya a a asibitocin jihar.
Jihar Kano
Samu kari