Jihar Kano
Wata babbar kotun tarayya karkashin jagorancin Mai shari’a Liman ta bayar da umurnin hana gwamnatin jihar Kano mayar da Sarki Muhammadu Sanusi II kan karagar mulki.
A cewar wata sanarwa, Gwamna Abba Yusuf ya ce mayar da Muhammadu Sanusi II gidan sarautar Kano na daga cikin alkawurran da ya dauka a lokacin yakin neman zabe.
Allah ya albarkaci Arewacin Najeriya da masu arziki wadanda suka yi shura a duniya da suka haɗa da Aliko Dangote da Abdussamad Rabiu da sauransu.
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya umarci korarrun sarakuna guda biyar da suka rasa kujerunsu da su fice daga fada cikin sa'o'i 48 masu zuwa.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya yi shaguɓe ga Sarki Muhammadu Sanusi II a wani tsohon faifan bidiyo bayan tube shi a sarautar jihar.
Majalisar dokokin jihar Kano ta sanar da rusa dokar masarautu da Ganduje ya kirkiro tare da dawo da Muhammadu Sanusi II. Abubuwa uku sun ja hankalin al'umma.
Yanzun nan aka sanar da wanda ya zama sabon sarkin Kano, inda aka bayyana Muhammadu Sanusi II ya zama sabon sarki a karo na biyu bayan shekaru a kasa.
Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ya sanya hannu a dokar da ta rusa masarautun jihar guda biyar da gwamnatin Abdullahi Ganduje ta kirkiro a shekarar 2019.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya shiga ganawar sirri da 'yan majalisar dokokin jihar da masu zaben Sarki a fadar gwamnatin jihar da ke birnin Kano.
Jihar Kano
Samu kari