Jihar Kano
Kanawa sun bayar da hadin kai sosai yayin da kungiyar kwadago ta fara zanga-zanga saboda tsadar rayuwa a ranar Talata, 27 ga watan Fabrairu. Sun fito tituna.
Za a ji cewa lauyan fitacciyar ’yar TikTok, Murja Ibrahim Kunya, Barista A. U. Haji, ya ce mahukunta na neman jefa rayuwar wadda yake karewa cikin hatsari.
Majalisar Dokokin jihar Kano za ta dauki mataki tare da dabbaka dokar tilasta masu niyyar aure gwajin cututtuka da dama kafin daura aure a jihar baki daya.
Yayin da ake shirye-shiryen gudanar da zaben jihar Edo, Sanata Rabiu Kwankwaso ya yi martani bayan zaben fidda gwanin jam'iyyar NNPP a jihar Edo.
Lauya mazaunin Kano, Umar Sa'ad Hassan ya bayyana yiwuwar Sanata Rabiu Kwankwaso wurin gina tafiyar siyasa mai karfi a Arewacin Najeriya kamar na Buhari.
Yayin da ake ci gaba da shari'ar Murja Kunya, kotu ta umarci kamo matashin mawaki a jihar Kano, Ado Isa Gwanja kan wasu wake-wakensa na banza da badala.
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce gobara ta kone shaguna 21 a kasuwar 'yan katako da ke Rijiyar Lemo a karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano.
Rundunar 'yan sandan Kano ta cafke mutum uku da suka yi yunkurin tayar da zaune tsaye yayin da yan kasuwar magani suka fara kwashe kayan su zuwa sabuwar kasuwar KEC.
Gwamnatin jihar Kano ta gargadi jami’an SSO da aka dauka don kula da ingancin ilimi a jihar kan kula da ayyukansu inda aka musu barazana kan alawus.
Jihar Kano
Samu kari