Jihar Kano
Hukumar tattara kuɗaɗen shuga ta jihar Kano ta rufe ofishin kamfanin sufurin jiragen sama Max Air da wasu kamfanoni 2 kan rashin biyan kuɗin haraji.
Jami'an NSCDC sun cafke ɓarawon da ya sharara da sata a masallacin Juma'a na Dakata a jihar Kano. Barawon ya sace kayan wutar sola a masallacin Juma'a.
Kwamitin amintattu na ƙungiyar masu shirya watsa labarai ta Arewa, NBMOA ya shigar da korafin a gaban Babbar Kotun kan Arewa24 da wasu hukumomi saboda saba ka'ida.
Mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Barau Jibrin, ya gargadi masu aikata laifuka a jihar Kano da su shiga taitayinsu ko su fuskanci fushin hukuma
Rahotanni sun tabbatar da mutuwar fitaccen dan siyasa kuma tsohon Sanata a jihar Kano, Aminu Inuwa wanda ya rasu a jiya Juma'a 22 ga watan Nuwambar 2024.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya yi wa 'yan sandan jihar Kano sha tara ta arziki. Barau ya ba su babura domin inganta ayyukansu.
Kanin tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabi'u Kwankwaso ya maka Gwamna Abba Kabir a kotu kan takaddamar fili domin bukatar kotu ta takawa gwamnan birki.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta bayyana cewa za ta ci gaba da aikin da take yi na kai samame kan shagunan caca a jihar. Hisbah ta ce ba za ta sassauta ba.
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta Kano ta taimaki rayuwar wasu daga cikin matasan da aka tuhuma da zargin amanar kasa, inda aka ba su aikin yi a jihar.
Jihar Kano
Samu kari