Jihar Kano
Jigo a jam'iyyar APC, Musa Iliyasu Kwankwaso, ya bukaci kungiyar ACF da ta daina sukar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan matsalolin Arewacin Najeriya.
A wannan rahoton, za ku ji cewa gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta mika yaran Kano da aka karbo daga gwamnatin tarayya su 76 hannun iyayensu tare da ba su tallafi.
Fitaccen malamin addinin Musulunci a Najeriya, Sheikh Musa Yusuf Assadus Sunnah ya yabawa lauya Abba Hikima da ya maka Ministan Abuja, Nyesom Wike a kotu.
Wata malama mai koyar da ilimin addinin musulunci a wani kauye da ke Kano, Khadija Muhammad ta samu yabo daga jama'a kan sadaukar da kanta tare da ba ta tallafi.
A wannan labarin, za ku ji cewa gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta dauko hanyar cika alkawarin da ta dauka na inganta ilimin mazauna kananan hukumomin jihar Kano.
Fitaccem lauya, kuma mai fafutukar kare hakkin dan Adam, Barista Abba Hikima ya jagoranci maka Ministan Abuja, Nyesom Wike a gaban kotu kan cin zarafi.
Rundunar yan sandan Kano ta cafke magidancin da ya shigar da kara gaban kotu bisa zargin kwamishinan Jigawa da zina da matarsa, ana zarginsa da satar bayanai.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta tabbatar da cafke wani dan sandan bogi a karamar hukumar Ungogo. An ce wanda ake zargin na karbar kudade daga hannun jama'a.
Mijin matar da ake zargin kwamishinan ayyuka na musamman ya yi lalata da ita, Nasiru Buba, ya bayyana cewa bai gamsu da hukuncin da kotu ta yanke ba.
Jihar Kano
Samu kari