Jarumar Fim
Jarumar Fim din Hausa da aka fi sani da suna Kannywood, Maryam Booth ta watsa wasu hotunan ta sanye da kayayyakin wasu kabilun Najeriya daban daban.
Bayan sun gama wasan ne, sai masoyan Nafisa suka dinga yin kokarin kusantar ta don daukan hoto da ita da kuma ganawa da tauraruwar ta Kannywood, amma.
Shaidan dai ya shiga tsakanin jarumai matan ne a jihar Kaduna yayin da suke bakin aiki wajen shirya wani fim a garin na Kaduna, kamar yadda jaridar Rariya ta ru
Nura Hussein ya bayyana cewa a tarihin Kano ba a taba yin gwamnatin da ta yi 'yam fim halarci ba kamar Ganduje, domin ya baiwa abokan aikinsu mukamai.
Bayan wani dan takaitaccen hutu daga masana’antan shirya fina-finai, jarumar Kannywood, Nafisat Abdullahi ta dawo da ‘kwalkwali’ a cikin wani saban shirin fim.
Ana ruwaito wanda wata Jarumar fim din Ghana tayi hatsari sakamakon yin selfie kan hanya, kuma ta cigaba da yin hoton a yayin hatsarin
Jarumar Fim
Samu kari